A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Hajara Muhammad da aka fi sani da Chef Hajjo ta koya mana yadda ake yin shinkafar ƴan China da miyar 'sweet and sour ...