To amma har yanzu shekara biyu bayan balai'in akwai gomman iyalai da har yanzu suke neman 'ya'ya da 'yan'uwansu. Aƙalla 30 daga cikin waɗanda suka ɓatan yara ne. Amir mai shekara huɗu yana ...