Gidan yarin Saydnaya ... A cewar Amnesty, a shekarar 2012 aka kara girman dakin. Amnesty ta ce, bayan kawo karshen gwamnatin Assad, wasu hotunan bidiyo da 'yan tawayen da suka kifar da gwamnatin ...